Hausa Musics
VIDEO: Garzali Miko – So Na Amana Official Video HD
Advertisment
Wannan ita wakar so Na amana da mawakin ya hau abirsa da kansa tare da wata yarinya wanda itama tayi kokari wajen rawa sosai.
Hausaloaded blog dai shafi ne da ke kawo muku bidiyon sosai da wanda zakuyi downDownloa da wanda zamu kawo muku kai tsaye daga channel na Youtube,to shima wannan daga channel din mawaki ne munka kawo miku.
Sai ku danna kan hoto domin kallon bidiyn.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com