Hausa Musics
MUSIC : Sabuwar Wakar Nura M Inuwa – Yaran Mata
Advertisment
Credit link Nura M. Inuwa
Albishirin ku Ma’abota sauraren wakokin nanaye a yau nazo muku da mai dadi daga shahararren mawakin nan nura m inuwa da wakarsa mai suna “Yaran Mata”.
Wannan wakar a gaskiya mawakin yayi baitoci sosai a cikinta wanda sai ka saurara zaka gane zancen.
Download music here
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com