Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Halimatu sadiya
Wannan wakar Sadiya Halimatu itace kan layi akan lissafin mawakin ali jita wanda idan baku manta ba yana wakoki akan sunan mata.
Wanda idan ban manta ba yayi wakoki wanda kuma wannan shafi ya kawo muku su kamar :- Aisha ,maryam, hadiza, Zainab da Dai sauransu.
To yau kuma munzo muku da wakar Sadiya Halimatu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com