Kannywood
Fati Mohammed Ta Zama Daraktar Mata Na Gidauniyar Atiku Reshen Arewa Maso Yamma
Advertisment
Kafin wannan matsayi Fati ita ce daraktar mata na gudauniyar reshen jihar Kaduna.
Jihohin da Fati za ta jagoranta sun hada da Kano, Kaduna, Katsina, Kebbi, Sokoto, Jigawa da Zamfara.
Gidauniyar ta Atiku ta kasance tana tallafawa marasa karfi, wadanda suka hada da talakawa, marayu, ‘yan gudun hijira da sauransu.
Ga hotunan domin gasgatawa:-
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com