Kannywood
VIDEO : kalli Bidiyo Tirkashi! Dambe Ya kaure Tsakanin producer Abubakar Bashir Mai Shadda Da Jarumi Ali Dawayya
A cikin masana’antar kannywood wani rikici ya ɓarke tsakanin babban furudusa Abubakar bashir mai shadda da jarumi Ali dawayya wanda mutane sunka fi sani da Aje kafteriya.
Wannan lamari a afuku ne shekaranjiya wanda a kullum shafin Hausaloaded.com yana kokari wajen kawo muku shahihin labari dauke da madogaro wanda baya kawo muku labarin ƙamzon kurege.
Wanda channel din tsakar gida ne ta kawo wannan bidiyo a shafinta na Youtube, wanda zaku ji irin wannan furodusa yake kumfar baki.
Ga bidiyo nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com