Politics Musics
Video :- Yaro Dan Kimanin Shekara 7 Yane Yiwa Kwankwaso Waka
Advertisment
Wannan Wani Karamin Yaro Ne Da Bai Kasa Ga Shekara 7 Zuwa 8 Ba Yakewa Tsohon Gwamnan Kano Waka, Kwankwaso , Kuma Yaron Shi Ya Rera Wannan Waka Ba Wai Reramasa Ankayi Ba.
Haka Kawai Baiwa Ce Daga Allah Subahanahu Wata’ala Yabashi Wannan Basira. Abun Ban Mamaki Ma Wao Yaron A Tsakiyar Jama’a Yane Rera Baitin Wakar Ba Jin Nauhin Idon Jama’a.
Idan Kuka Duba A Yanzu Hara Ko Yaushe Abin Ban Mamaki Baya Karewa. Jama,a Hatta Da Kananan Yara Suna San Komiye Siyasa….?
Ku Sauke Wannan Video Ku Kallah
Kada Kubari Abaku Labari:-
©pressloaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com