Politics Musics
MUSIC : Dauda Kahutu Rarara – kantoman Tsula


Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwa wakar wadda yake maganar cewa Kantoman tsula.
Rarara ya mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa ba sai an fada muku duba da irin yadda yake rera wakokinsa.


Wannan wakar mai suna kantoman Tsula zakuji irin yadda yayi baitoci sosai a cikinta duba da mawakin daman yayi fice.
Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye ko kuyi Amfani da alamar Download Mp3 dake kasa domin saukar da wakar.