Politics Musics
MUSIC : Tijjani Gandu – Kotun Raba Gardama


Advertisment
Sabuwa wakar Tijjani gandu wanda shine fitaccen wakar shahararren dan siyasar nan wato Dr.Rabiu musa Kwankwaso wanda shine yayi wakar Abba Gida Gida.
A yau ya sake dawowa da sabuwa waka mai suna “kotun Raba Gardama ” wanda yayiwa dan takarar gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf wanda yake a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kwandon dadi ko muce mai kwandon kayan marmari.


A cikin wannna wakar mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci yayi da su tunbuke su goriba da sunka lalata jihar kano.

![[MUSIC] Rarara - Banza 7 Ta kasa Amo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/03/real_dauda_kahutu_rarara-20210302-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)


