Politics Musics
MUSIC : Sabuwa waka Muddasir kasim – Buhari zan Zaba
Advertisment
Wannan dai sabuwa waka ce wanda mawakin buhari muddasir kaseem ya fitar domin jadadawa mutane cewa su sake shirin fitowa shekara mai zuwa wato 2019 domin zabi muhammadu buhari shugaban kasa.
A cikin wakarsa ya fadin cewa yan adawa sunyi sunyi su samu wani kama da shi amma sun kasa saboda nagartasa kamar haka:-
I-shi mutum ne mai amana
ii-shi mutum ne mai kishin kasa
iii-mutum ne mai son talakawa
iv-mutum ne yaki da cin hanci da rashawa.
Wanna dai kadan ne daga cikin wakar sai kun saurara domin jin wannan waka mai dadi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com