Politics Musics

AUDIO : Sabuwa wakar Baba Atiku Kai Muka Zaba 2019

Wani fasihin mawaki shima dai yace baza barshi a baya ba, ya rerawa gwaninsa waka wato atiku abubakar dan takarar shugaban kasa  a karkashin jam’iyar pdp.
Ga kadan daga cikin Baitin Wannan wakar

=>Baba Atiku kai muka zaba mu ba zamubi Yan yinwa ba.
=>Har wani Yahanaka zama a kasarka kaji Zancen banza.
=>Nigeriyar nan Babu kamarka kai kazame mana Rumfa.
=>Hajiya Amina Atiku Firstlady idan ALLAH yaso.

sau kushiga cikin Download domin sauke wannan Wakar

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button