Politics Musics
MUSIC : Ali Jita – Zamfarawa Allah yayi [Dauda Lawan Dare]
Shahararren mawakin nan na siyasa Ali jita ya fitar da sabuwa wakar mai suna Zamfarawa Allah yayi.
Ali jita mawaki ne na soyaya da siyasa wanda ya zamo fitacce sosai a fagen wakoki.
Dauda lawan Dare wanda Allah ya baiwa cin zaben gwaman jihar Zamfara a karkashin jam’iyyar PDP.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin downloading.