Zamfara
-
Addini
Sabon Tonon Asiri : Dalilin da yasa ankayi sulhu da Turji da Kisan Mutanen Anka da Bukuyum – Murtala Assada
Mai Girma Shugaban qasa! Gwamnonin Sokoto Zamfara kuji tsoron Allah!! kusani qyale wannan Ta’addanci yana’ci gaba da yad’uwa cikin al’umma,…
Read More » -
Uncategorized
Tsoho dashi ake aikin ta’addanci na satar mutane ana Bashi #10,000
Abin takaici da ban haushi a wannan bidiyo irin wannan tsoho da an barbada masa gishirin mutuwa dashi ake ta’addancin…
Read More » -
Labarai
Masha Allah Daya Daga cikin Manya Yaran Bello Turji Ya shiga Hannu
ALHAMDULILLAHI, ZAYYANU KAGARA DAYA DAGA CIKIN MANYA YARAN BELLO TURJI YA SHIGA HANNU JAMI’AN TSARO. A cikin wannan bidiyon za…
Read More » -
Labarai
Karshen Bello turji yazo a gabanmu Sojoji sunka tarwatsa yaransa (hira da Ganau)
A makon nan ne ƙasurgumin ɗan fashin dajin nan da aka fi sani da Bello Turji ya saki wasu gomman…
Read More » -
Labarai
Alhamdulillah Sojojin Nijeriya sun kashe Gawurtacen Dan bindiga
Yau da safe sojojin saman Najeriya suka kashe daya daga cikin manyan jagororin ‘Yan bindigar Zamfara. Alhaji Auta tare da…
Read More » -
Uncategorized
[Sautin Murya] Yadda halin yan gudun hijira a Zamfara suke cikin ƙuncin rayuwa
“Yau Jabir Mustapha Sambo na BBC Hausa ya kai ziyara kuma yayi hira da ‘yan gudun hijiran Zamfara. Wallahi, babu…
Read More » -
Labarai
[bidiyo] An Kama Wani Mutum Da Ya Ke Sayen Bindigogi A Wurin Tubabbun Ƴan ta’adda
An Gano Yanda Tubabbun Ƴan ta’adda Ke Ɓoye Bindigogi Daga Baya Su Sayar Da Su Ga Wasu Ƴan Bindigar. Rundunar…
Read More » -
Labarai
Dakarun Nijeriya sun tashi maɓoyar Turji, inda su ka kashe ƴan ta’adda da dama a dajikan Zamfara da Sakkwato
Rahotanni na baiyana cewa an illata jagoran ƴan ta’adda masu fashin daji, Bello Turji bayan da ya samu muggan raunuka…
Read More » -
Labarai
Turji ya tilasta mana zuwa Abuja don nemo masa kudi – Zamfarawa
Kasurgumin ‘dan bindigar nan da ya addabi al’ummar Zamfara ta Najeriya, Bello Turji ya tilasta wa magidanta yin balaguro zuwa…
Read More » -
Labarai
Za a bude layukan wayoyin salula a Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle, ya ce nan da ranar Talata za a bude layukan wayar salula a fadin…
Read More »