LabaraiUncategorized

Tsoho dashi ake aikin ta’addanci na satar mutane ana Bashi #10,000

Abin takaici da ban haushi a wannan bidiyo irin wannan tsoho da an barbada masa gishirin mutuwa dashi ake ta’addancin satar mutane kuma abin bakin ciki wai daga naira dubu 10,000 sai dubu 15,000.
Wanda a yanzu kam ya shiga hannu amma wai kuma yana kuka irin kashin da anka bashi.
Yanzu jama’a dan Allah irin wannan tsoho yana wannan ta’addanci shin baya tunanin gobe alkiyama?
Shin baya gudun ya barwa yayansa da jikokinsa mummunan tarihi da za’a kallonsu da shi?
Muna rokon Allah ya kara mana imani da hakuri da juriya a duk yanayin da munka samu kan amen.
Ga faifan bidiyon nan da tashar mai biredi sunka sanya.
https://youtu.be/8R-ZcITDMo8

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA