Labarai

Alhamdulillah Sojojin Nijeriya sun kashe Gawurtacen Dan bindiga

Advertisment

Alhamdulillah Sojojin Nijeriya sun kashe Gawurtacen Dan bindiga
Alhaji Auta

Yau da safe sojojin saman Najeriya suka kashe daya daga cikin manyan jagororin ‘Yan bindigar Zamfara. Alhaji Auta tare da mutanensa da dama.
Fuskar Alhaji Auta kenan,
Alhamdulillah hakika Mun fara sabuwar shekara 2022 da nasara.
Allah KA kara bawa JAMI’AN TSARONMU nasara akan wadannan azzalumai.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button