Labarai

[Bidiyo] Masha Allah Yadda Sojojin Najeriya sun kayiwa yan bindiga lodin kwance

Masha Allah sojojin kasar Najeriya sun samu nasarar wanda Allah ya basu Sa’a.

Yan ta’adda Sun fara zuwa hannu daga Nan kakura karamar hukumar chikun jahar kadunar Nigeria.

Wanda sunyi musu lodin kwance mota daya har anka koma sanya wa ga mota wanda tabbas wannan nasara da sunka samu daga Allah ne,saboda haka muna kira ga yan uwa Musulmi su cigaba da addu’a ga sojojin Najeriya Allah ya kara basu Sa’a.

Ga bidiyon nan kasa

Allah Ubangiji ya kara baiwa sojojin Najeriya Sa’a amen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button