UncategorizedLabarai

Yanda Ƴan Ta’adda Ke Saka Ƴara Ƙanana Harkar Ta’addanci Tare Da Koya Masu Yi Ma Mata Fyaɗe Idan Sun Yi Garkuwa Da Su

Advertisment

Yanda Ƴan Ta’adda Ke Saka Ƴara Ƙanana Harkar Ta’addanci Tare Da Koya Masu Yi Ma Mata Fyaɗe Idan Sun Yi Garkuwa Da SuJami’an tsaro sun kamo wani ƙaramin yaro mai ƙaranci shekaru mai suna Sani Ƴan Nagge wanda ake zargin yan ta’adda sun saka shi harkar ta’addanci da neman mata.
Wannan yaro dai da yan jarida suka tattauna da shi ya shaida masu cewa bayan yan ta’addan sun tafi da shi sun koya mashi bindiga da kuma yin amfani da matan da suka yi garkuwa da su.
Ku kalli fira da yaron a cikin wannan bidiyon da ke ƙasa
https://youtu.be/wsAjRe7AI98
Yaron yace asalin mahaifinsa can yake idan suke amma da ya tuba ya dawo gida sai sunka kashe shi yace dalilinda yasa sunka kashe mahaifinsa dawo gida da yayi na cewa ya tuba da wannan aikin ta’addanci yaron ce suna wani gari da ake kira qadage.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button