Yan bindiga
-
Labarai
Mutane 30 Sun mutu A Harin ’Yan Bindiga A Katsina
Akalla mutane 30 aka kashe wasu da dama na karbar magani a Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke Katsina, sakamakon…
Read More » -
Labarai
‘Yan bindiga sun aika fasinjoji da manoma fiye da mutane 17 barzahu a jihar Katsina
Akalla mutane 17 ne aka ce an kashe a wasu hare-haren ‘yan bindiga a kauyukan karamar hukumar Kankara ta Jihar…
Read More » -
Labarai


‘Yan bindiga sun hallaka mutane 40 a wani ƙazamin hari da sun ka kai a plateau
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ƴan bindiga sun kai hari kauyen Zurak da ke gundumar Bashar a karamar hukumar Wase…
Read More » -
Labarai


Rashin tsaro : An Sace Mutane 20 A Abuja
Mutum daya na samun kulawa a asibiti sakamakon raunin harbi a yayin musayar wuta Wasu ’yan bindiga masu satar mutane…
Read More » -
Labarai




Yan bindiga sun kai hari a kauyen ‘Yarmalamai sun yi garkuwa da mutum 80 mata da kananan yara a Katsina
Akalla mutane 80 wanda galibinsu Mata be da kananan yara ake far-gabar ’yan bindiga sun yi garkuwa da su a…
Read More » -
Labarai


’Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka 10 a jihar Kaduna
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu…
Read More » -
Labarai




Ƴan bindiga sun hallaka mutane 24 a jihar Katsina
Kimanin mutane 24 ne aka ce an hallaka tare da jikkata wasu da dama a wani sabon hari da ‘yan…
Read More » -
Labarai


‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Garin Mahaifar Ministan Tsaro, Sun Yi Garkuwa Da Sama Da Mutane 50
Da sanyin safiyar Juma’a ne wasu gungun ‘yan ta’adda suka mamaye garin Maradun hedikwatar karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara…
Read More » -
Labarai


An Harbe Kwamandan Sojoji Har Lahira A jihar Kastina
’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojoji da ake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon…
Read More » -
Labarai


‘Yan bindiga sun hallaka shugaban jam’iyyar APC a jihar Katsina
Wasu mahara da har lokacin hada wannan labarin ba a tabbatar da adadinsu ba, sun bindige Malam Sai’idu Jikan Basa…
Read More »
