Yan bindiga
-
Labarai
Yan bindiga sun kashe Mai Unguwa, sun kona gidaje, sun yi garkuwa da mutum 20 mata da ƙananan yara a jihar Katsina
Wasu ‘yan bindiga sun kai a garin Na-Alma a yankin karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina, inda suka hallaka mai…
Read More » -
Labarai
Yan bindiga sun buɗe ma mota ɗauke da fasinjoji wuta a jihar Katsina
Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun bude wa wata mota ƙirar Golf mai dauke da fasinjoji fiye da mutum…
Read More » -
Labarai



Ƴan bindiga sun ƙona motar Ƴan kasuwa dauke da kudi a jihar Katsina
Wasu ‘yan bindiga da ba a tabbatar da adadinsu ba, sun banka wuta ga wata mota kirar Golf da ke…
Read More » -
Labarai



Ƴan bindiga sun sace mutum 26 a ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina
Ƴan bindiga ɗauke da makamai sun yi awon gaba da mutum 26 a garin Ƙasai da ke ƙaramar hukumar Batsari…
Read More » -
Labarai


GAYYATAR GUMI OFISHIN JAMI’AN TSARO: ‘Sun girmama ni, mun tattauna hanyoyin da za a magance matsalar ‘yan bindiga
Fitaccen malamin addinin Muslunci Sheik Ahmad Gumi, ta bayyana cewa sun yi tattaunawar fahimtar juna shi da jami’an tsaron Najeriya,…
Read More » -
Labarai


Madallah: An saki Daliban Makarantar kuriga da ‘yan bindiga suka sace a Kaduna
Gwamnan Jihar Kaduna ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa ta musamman Yana Mai cewa Da sunan Allah mai rahama…
Read More » -
Labarai



‘Yan bindiga sun harbi mutane biyu a Mairuwa jihar Katsina ana tsaka da sallar ‘taraweeh’
Wasu mutane dauke da muggan makamai sun kai hari a kauyen Mairuwa na karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina a…
Read More » -
Labarai


Jami’an tsaro sunyi nasarar kuɓutar da yara goma sha bakwai da mace da yan bindiga na sace
Dan Majalisar Dokoki ta Jihar Sakkwato mai wakiltar mazabar Gada ta Gabas, Honorabul Haruna Dauda ya ce an ceto yaran…
Read More » -
Labarai


Mutane da dama sun mutu yayin da ‘yan bindiga suka bude wuta a wani gidan rawa kusa da birnin Moscow na Rasha
Kafofin yada labaran kasar Rasha sun rawaito cewa wasu ‘yan bindiga kusan biyar da suka yi ɓad-da-kama ne suka bude…
Read More » -
Labarai


Ƴan bindiga sun sake sace mutum 61 a Kaduna
Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya. Ƴanbindigar sun…
Read More »