Labarai
Allura ta tono Galma : Bello Turji ya fadi Wanda ya assasa rikichi a jihar zamfara


Advertisment
Fitaccen dan bindiga da yake arewa maso yamma Muhammadu bello turji dan jihar zamfara a cikin wani faifan bidiyonsa ya bayyana wanda ya assasa ta’addancin a jihar zamfara.
A cikin bidiyon ya fadi wani tsohon gwamnan jihar zamfara da yake kiran sunansa da cewa shine musababbin aikin ta’addanci da ake a kasar zamfara da ake arewacin Najeriya.
Bello Turji ƙasurgumin dan ta’adda ne wanda ya addabi mutanen zamfara da yakin katsina da Sakkwato yakin gabascin Sakkwato yakin isa, sabon birni,wurno, Goronyo da sauran garuruwa da ke gabascin Sokoto.
Bello Turji yayi maganganu masu nauyi wanda mutane suke ganin wannan kuwa baya yaki ne shiyasa yake wannan sabbatu.
Ga bidiyo nan ku saurara.