Fati slow
- Kannywood
Yanzu Yanzu : Allah yayiwa Jaruma Fati slow Rasuwa
Fitacciyar tsohuwar jarumar masana’atar Kannywood wadda ta taka rawar gani a masana’atar Kannywood fati slow Allah yayi mata cikawa jiya…
Read More » - Kannywood
Fati Slow ta shigarwa sarkin waka, ta yiwa Nafisa Abdullahi wankin babban bargo
Tsohuwar jarumar fim Fati Slow ta shiga rikicin da ya barke tsakanin Naziru Sarkin Waka da Nafisa Abdullahi kan almajirai…
Read More » - Kannywood
Wani Hadisin Annabi Muhammadu S.A.W na tuna, shiyasa na ba Fati Slow N1m – Naziru Sarkin Waka
Alhaji Naziru Ahmed wanda aka fi sani da Sarkin Waka ya bayyana dalilin da ya sa ya maida sharri da…
Read More » - Kannywood
Bidiyon Fati Slow yayin da take ba Naziru sarkin waka hakuri da godiyar Kyautar Naira miliyan 1 da ya bata
Shahararriyar tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow ta yi sulhu da Naziru M Ahmad…
Read More » - Kannywood
Alkawali ya cika Nazir Sarkin waka ya tura Naira Miliyan 1M na Fati slow
A jiya ne sarkin waka nazir m ahmad yayi bidiyo inda yake cewa yayi alkawalin zai baiwa fati slow naira…
Read More » - Kannywood
Nazir ka tona asirin abinda yake boye a Kannywood inka isa ta fito kace baka taba lalata da wata a kannywood ba – Fati slow
A daidai lokacin da wasu jaruman ke kokarin sanyawa lamarin wutar da ta tashi a masana’antar Kannywood ruwa, wasu kuwa…
Read More » - Kannywood
Da ɗumi-dumi: Sarkin waka yayiwa alƙawarin bai wa Ladin Cima kyautar miliyan biyu domin ta kama sana’a
Naziru Mai Waka ya yi alƙawarin bai wa Ladin Cima kyautar miliyan biyu domin ta kama sana’a, sannan shi da…
Read More » - Kannywood
Bidiyo : Kada ki bari ayi tonetone: Fati Slow ta yi kacakaca da Mansura Isa kan fallasar da tayi masu saboda Rahama
Jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram cewa: “Budidaddiyar wasika zuwa gareki bayarabiya yar tuwo tuwo nagode Allah nake karya…
Read More »