Kannywood

Bidiyo : Kada ki bari ayi tonetone: Fati Slow ta yi kacakaca da Mansura Isa kan fallasar da tayi masu saboda Rahama

Jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram cewa: “Budidaddiyar wasika zuwa gareki bayarabiya yar tuwo tuwo nagode Allah nake karya banida aure ai matar aure karya tafi illar akan budurwa kuma Dan ubanki ke kinsan baki da gori akaina ko ada nina bar maki miji kika aura amma wallah idan kika cigaba da Kare masu laifi zanci ubanki na nuna maki ni mara kunyar CE ta gaske ai bansan kinyi ba sai yanxu nagani kinabata suna mace mai daraja akannywood wadda tafiki nàsaba da tarihi mai kyau arayuwa kowa yasani @hafsatshehu48 @rashidamaisaa ita uwarkice taci uwarki arashin kunya da sanin manya ita tanada bakin da zata kare kanta shrgiya yar dakan kuka yar maula yar ci da addini kina cinye kudin miskinan kiji tsoran allah ki kulada da matsalar gabanki.”
 
 
 

 

View this post on Instagram

 

Budidaddiyar wasika zuwa gareki bayarabiya yar tuwo tuwo nagode Allah nake karya banida aure ai matar aure karya tafi illar akan budurwa kuma Dan ubanki ke kinsan baki da gori akaina ko ada nina bar maki miji kika aura amma wallah idan kika cigaba da Kare masu laifi zanci ubanki na nuna maki ni mara kunyar CE ta gaske ai bansan kinyi ba sai yanxu nagani kinabata suna mace mai daraja akannywood wadda tafiki nàsaba da tarihi mai kyau arayuwa kowa yasani @hafsatshehu48 @rashidamaisaa ita uwarkice taci uwarki arashin kunya da sanin manya ita tanada bakin da zata kare kanta shrgiya yar dakan kuka yar maula yar ci da addini kina cinye kudin miskinan kiji tsoran allah ki kulada da matsalar gabanki

A post shared by fatee slow (@fatee_slow) on


 
 
Jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Fati Slow-motion ta mayar da martani ga Mansura Isa a kan fallasar da ta yi wa yan matan Kannywood da suka caccaki Rahama Sadau kan shigar da tayi.
Legit ta kara da cewa,fati ta gargadi Mansura a kan ta kiyaye ta don kada ta bari su yi tone-tone, idan ba haka ba sai ta kwance mata zani a kasuwa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button