Buhari
-
Labarai
Dole mu tabbatar cewa muna noma abin da za mu ci har mu fitar waje – Buhari
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari ya umarci shugabannin ƙasashen Afirka da su mayar da hankali wajen ƙara bunƙasa harkokin noma a…
Read More » -
Hausa Musics
MUSIC: Oga Abdul – Inji Baba (Buhari)
Wani matashin mawaki mai tasowa wanda ake kira da Oga abdul ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Inji baba’.…
Read More » -
Labarai
Zan Iya Rantsewa da Allah Buhari da Kudin Noma Yayiwa Yayansu Zarah da Yusuf Aure cewar Surajo Sa’idu Sokoto
Wani rikakken masoyin Shugaban Kasar Nijeriya Muhammad buhari watau Surajo sa’idu Sokoto Ya bayyana cewa.Zai iya ranstuwa da Allah Shugaba…
Read More » -
Labarai
Ƴan Nijeriya ba su da hujjar da za su yi kukan yunwa – inji Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ƴan Najeriya ba su da wani dalili na yin kuka a kan yunwa a…
Read More » -
Labarai
Datti Assalafy yayi Martani mai zafi kan Maganganu Buhari Hirarsa da Yan jarida
Hirar da ankayi da Muhammadu Buhari a karkashin gidan talabijin din tambarin hausa tv wanda a jiya me sunka saki…
Read More » -
Labarai
Bello Yabo Yayi Martani mai Zafi kan Buhari Akan Chanza Kudi
A yan kwana kin nan da ake ta cece kuce akan chanza kudin Nigeria da za’a yi wanda kowa yana…
Read More » -
Labarai
Buhari ne ya amince da sake fasalin Naira, CBN ya mayar wa da ministar kudi Martani
Babban bankin Nijeriya, CBN, ya ce bisa bin doka da oda ya nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kuma samu…
Read More » -
Labarai
A Tarihin Nijeriya Ba A Ta’ba Gwamnatin Da Talaka Ke Shan Wahala Kamar Ta Buhari Ba – Cewar Shaikh Lawan Abubakar Shu’aib
Fitaccen malamin addinin musulunci a jihar Kano Shaikh Lawan Abubakar ya caccaki Gwamnatin Buhari yana mai cewa tun da aka…
Read More » -
Labarai
Buhari ya naɗa yayan mai-ɗakinsa a matsayin shugaban kamfanin buga kuɗi na ƙasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Halilu a matsayin Manajan-Darakta na kamfanin buga kuɗi na ƙasa, kamar…
Read More » -
Labarai
Ku taimaka ku tsamo mu daga mawuyacin halin da mu ke ciki, Ukraine ga Najeriya
Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelenskyy, ya bukaci Najeriya, Kwaddibuwa da sauran kasashe na yankin Afirka su tallafawa kasarsa akan rikicin…
Read More »









