Sports
-
OZIL: Dan Kwallo Mai Kishin Addinin Islama Dake Fuskantar Kalubale Saboda Kishin Musulunci
Shahararren dan wasan kwallon kafa a duniya kuma dan kishin addinin musulunci Mas’ud Ozil na fuskantar kalubale saboda kishin…
Read More » -
Barcelona Ta Rantse Bazata Sayar Da Messi Ba
Mahaifin Lionel Messi da wakilinsa, Jorge, sun gana da shugaban Barcelona Josep Maria Bartomeu, wanda ya shaida musu cewa ba zai sayar…
Read More » -
Paul Pogba Ya Kamu Da Cutar Korona
Dan wasan Mancheter United Paul Pogba ya kamu da korona, in ji kocin ƙungiyar kwallon kafa ta Faransa Didier Deschamps.…
Read More » -
Mahaifin Messi Yayi Bala guro Zuwa Manchester City Domin tattauna wa akan Komawar Dansa, Koeman ya ce ba ya buƙatar Suarez a Barcelona
Jaridar Sun ta ruwaito cewa mahaifin Lionel Messi yana Ingila inda yake tattaunawa da Manchester City wacce za ta bai wa dansa kwangilar shekara…
Read More » -
Lionel Messi: Ta faru ta kare, zakaran kwallon kafa na duniya zai bar Barcelona
Zakaran kwallon kafar duniya Lionel Messi ya ce zai bar Barcelona, bayan share kimanin shekara 20 yana taka leda a…
Read More » -
Zanga-zanga Ta Barke A Birnin Paris Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta P.S.G Ta Sha Kashi A Hannun Munich (Hotuna)
Fusatattatun magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta P.S.G a birnin Paris na kasar Faransa sun fito zanga-zanga don nuna rashin…
Read More » -
Ina Matasanmu Masu Barin Sallah Saboda Kallon Kwallo?
Daga S-bin Abdallah Sokoto Akwai wata mugunyar dabi’a da matasanmu ke yi a wannan zamani ta barin sallah cikin…
Read More » -
Masha Allah : Gwarzon Dan Kwallon Nigeria Ahmad Musa Ya Samu Karuwa
Matar babban ɗan wasar tawagar Super Eagles na Najeriya, Ahmed Musa ta haihu kamar yadda fitaccen ɗan wasar ya sanar…
Read More » -
Karanta Martanin Mufti Menk Akan Cikin Kofin Firimiya Da Liverpool Tayi Bayan Shekara 30
A Jiya ne kungiyar Liverpool tayi nasara akan kofin firimiya league wanda ta samu sanar cikin kofin wanda tun bayan…
Read More » -
Tallafawa al’umma kai tsaye yafi a baiwa gwamnati – Ahmad Musa
Kyaftin na kungiyar kwallon kafan Najeriya ta Super Eagles, Ahmad Musa yayi tsokaci game da yadda masu kudi suke baiwa…
Read More »