Sports

Karanta Martanin Mufti Menk Akan Cikin Kofin Firimiya Da Liverpool Tayi Bayan Shekara 30

A Jiya ne kungiyar Liverpool tayi nasara akan kofin firimiya league wanda ta samu sanar cikin kofin wanda tun bayan Shekara 30 rabon da su ci kofi.

Wanda shine babban shehin malamin addinin islama yayi magana akai wanda yace cewa.

“Karka taɓa debe tsamani”

— Mufti Menk (@muftimenk) June 25, 2020

Wanda a nan take mutane da yawa suke Martani akan malam yana ra’ayin kulob din.

Shine nan take.

Yake yin martani ga shafin na instagram yake fadin haka.

“Bana ra’ayin ko wani kulob”

” Ban taya kowa murna ba”

“Ban ma kalli wasar ba”

” Kawai na fada da cewa wannan wani babban darasi ne da kar mutum ya debe tsammani”

“Shekara talatin ba wasa ba fa duniya tayi nisa”.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button