Labarai
-
Tinubu na kitsa yadda zai yi shekaru 8 amma ba za mu yarda ba – Sheikh Ahmad Gummi
Malamin addinin Islama Sheikh Abubakar Gumi ya ce Shugaba Tinubu da mutanensa na kitsa yadda za su yi shekaru takwas…
Read More » -
Shiririta da rawar kai tasa bazan iya aure ko soyayya da ɗa kasa da shekaru 30 ba – inji budurwa fareedah tofa
Shirme Da Wautar Samari Ƴan Ƙasa Da Shekaru 30 Yasa Nace Ni Bazan Iya Aure Kó Soyayya Da Irin Su…
Read More » -
Kotu Ta Daure Wani Mutum Kan Kulla Auren Bogi Tsakanin Surukarsa da Buhari
Jihar Neja – Wata kotun majistare da ke zama a Minna, jihar Neja, ta yanke wa wani mutum mai suna…
Read More » -
Turkiyya za ta ayyana makokin kwana uku a kasarta don alhinin abin da ya faru a Gaza
Majalisar dokokin Turkiyya ta yi Allah wadai da hare-haren Isra’ila a kan asibitoci a wata sanarwar hadin gwiwa, tana mai…
Read More » -
Malam ya cire tsoro : malam Murtala Assada yayiwa gwamnatin Sokoto wankin babban bargo akan matsalar tsaro a cikin bidiyo
Malam Murtala Bello Assada da ke jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya yayi maganganun sosai akan matsalar tsaro idan baku…
Read More » -
Tinubu ya dakatar da buɗe jami’o’i 37 da Buhari ya amince da kafa su
Gwamnatin Tarayya ta ce za a jinkirta buɗe sabbin jami’o’in da gwamnatin da ta shude ta amince da kafa su.…
Read More » -
Kotu ta yanke wa dilan wiwi hukuncin shekara 10 a gidan yari
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano mai lamba 3 ta yanke hukuncin daurin shekaru 10 a gidan kaso ga…
Read More » -
Kwalbar pepsi tana son zamo silar mutuwar aure
Majiyarmu ta samu wani labari mai dauke da darasi wanda tabbas a rayuwar mu duk abinda kaga anyi maga rangwame…
Read More » -
Kotu ta yanke wa matashi hukuncin bulala 15 sakamakon satar rake
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a unguwar Kwana Hudu a Jihar Kano ta bayar da umarnin a yi…
Read More » -
Shin kungiyar Hamas dake yakar Isra’ila yan shi’a ne ? – Dr. Muhd sani umar R/lemo
A yan kwana kin nan anji wani malami ya fito yana cewa kungiyar hamas mafi yawansu yan shi’a ne inda…
Read More »









