Labarai
-
Karba musulunci : Aisha sulaiman ta samu aiki a gwamnatin tarayya da makudan kudi da kujerar hajji
Biyo bayan videon da Zinariya ta yaɗa wa duniya na A’isha Sulaiman ƴar ƙabilar Ibo da ta karɓa addinin Musulunci,…
Read More » -
Dakta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi Na Buƙatar Taimakon Gaggawa – Imam Aliyu Indabawa
A yanzu nan wani ma’aboci amfani da kafar sada zumunta ta Facebook Imam Aliyu Indabawa ya wallafa wannan bayyani a…
Read More » -
Na tsinci kaina a mawuyacin hali bayan karbar addinin musulunci, ina fuskantar Tsangwama daga mahaifiya ta – inji A’isha Suleiman
Na tsinci kaina a mawuyacin hali bayan karɓar Musulunci amma har yanzu ban yi nadamar sauya addini ba Cewar Aisha…
Read More » -
Motar Naira miliyan 130 da za a baiwa kowanne ɗan majalisar wakilai ta kusa karasowa Nijeriya
Majalisar wakilai ta tabbatar da cewa majalisar dokokin kasar na shirin sayo tare da raba mota kirar Prado jeep, wacce…
Read More » -
Kada Ka Yiwa Bazawara Wadannan Abubuwan Idan Kana Soyayya Da Ita
Zaurawa sun kashi kusan kashi uku. Ko wacce da yadda ake tinkaranta da soyayyar neman auren ta. Akwai zaurawan da…
Read More » -
Jami’ar Tehran Ta Karrama Zakzaky da Digirin Girmamawa a cikin hotuna
Jagoran mabiya Shi’a na Najeriya a ƙarƙashin ƙungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibraheem El-Zakzaky ya samu karramawa ta…
Read More » -
Labarin Budurwar da ta tare a gidan su Saurayinta a Yakasai da ke Kano
Masoya kance so hana ganin laifi labarin wata budurwa da ta tattara inata inata tabar gidansu da ke sabuwar kofa…
Read More » -
Matattu zasu iya jin maganar rayayyu su gane abinda ke faruwa da su – binciken likitocin jam’iyar New York
A yanzu nan Majiyarmu ta samu wani labari wanda shi wannan labarin ga wanda yake musulmi fiyayyen halitta Annabi Muhammad…
Read More » -
Maganar gaskiya akan sace al’aurar ɗa namiji – bincike masana
Maganar shafe mulera wanda abun yanzu yake gasgatuwa a arewacin najeriya wanda wani likita masanin ilimin lafiyar dan adama pharm.…
Read More » -
Kuma : Barayi Sun Kuma Sace Dalibai Biyu Na Jami’ar Tarayya Dake Gusau
Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Asabar sun sake yin garkuwa da wasu daliban jami’ar tarayya ta Gusau da ke…
Read More »









