Labarai
-
Kotu ta raba auren shekara 10 bisa matsawar mahaifin matar na arabu kan za ai wa ƴarsa kishiya
Kotun Shari’ar Muslunci da ke zaman ta a hukumar Hisbah ta jihar Kano ta datse igiyar auren wasu ma’aurata bayan…
Read More » -
Hukumar Kididdiga Ta Najeriya Ta Fitar Da Ma’aunin Tantance Tashin Farashin Kayayyaki
Yayin da ma’aunin tashin farashin kayan masarufi ya kai kashi 27.33% bisa rahoton hukumar kididdiga ta Najeriya, masana sun ba…
Read More » -
Ya Kamata A Saka Sunana A Cikin Kundin Tarihin Duniya -Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewar zuwa yanzu ya kamata a saka sunansa a cikin kundin tarihin Duniya duba…
Read More » -
Tsokaci a kan Hukuncin kotun daukaka kara a kan Zaɓen Kano- Bulama Bukarti
Barista Audu Bulama Bukarti babban lauyan nan na duniya wanda yake dan nijeriya amma mazauni Ingila ya tsokaci akan hukuncin…
Read More » -
Kotu za ta yanke hukunci kan shari’ar zaben Gwamnan Nasarawa gobe
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta sanya ranar Alhamis domin yanke hukunci kan shari’ar zaben gwamnan jihar…
Read More » -
Barrister Abba hikima yayi tambihi kan ‘copy’ na hukunci daukaka kara “Appeal” na jihar kano
Lauya Abba hikima yayi tambihi aka copy da anka samu ana cece kuce akan nuna cewa tabbas abba kabir Yusuf…
Read More » -
Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya dauki nauyin jinyar Abdurraba
Bayan fitar sanarwa dalibi Abdurraba ya yake fama da ciwon cancer da ta canza halittarsa wanda akwai ban tausai sosai,…
Read More » -
Mrbeast yasa an binne shi da ransa saboda neman kuɗi da “followers” sati Daya
Wani labari mai ban al’ajabi wanda tabbas akwai isgili da sakaci da rayuwa kawai dan neman abin duniya da mabiya…
Read More » -
Gasar Sarkin Karya Ta Duniya :Mutumin da yaci gasar sarkin maƙaryata na duniya sau bakwai 7
Wani fitaccen ma’aboci da kafar manhajar facebook saliadeen sicey ya wallafa wani labarin mashahurin makaryaci da yayi fice wajen cin…
Read More » -
Yanzu-Yanzu: Mutunen da ke kula da ƙabarin Manzon Allah ya rasu
Allah Ya yiwa mutumin da ke kula da ɗakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake a Masallacin Madina, Sheikh Abdou…
Read More »









