Labarai
-
KUYI HAKURI: Nasara ga Azzalumi na karamin lokaci ne kawai kamar dai yadda Allah ya bawa Fir’aauna dama – Sanusi Lamido
Tsohon sarkin kano Muhammadu Sanusi Lamido Na II a wani bidiyo dake yawo a kafafen sada zumintar zamani an hango…
Read More » -
Hotuna: Yan Watanni Bayan Shigarsa Musulunci Ya Rubuta Al-Qur’ani Da Hannunsa
Masha Allah labari mai daɗi da majiyarmu ta leadership hausa na ruwaito wani hazaƙin dalibi da Allah ya albarkaci shigowarsa…
Read More » -
Buri na shine in ga mutum sama da miliyan ɗaya sun samu ilimi ƙarkashi na kafin in koma ga Allah – Farfesa Gwarzo
Gogarman tabbatar da kowa ya samu ilimi musamman, ƴaƴan talakawa a Najeriya da ma kasashen waje, farfesa Adamu Gwarzo ya…
Read More » -
Kwankwasiyya : Sama da mata dubu daya sunka yi zanga-zanga kan hukuncin kotu a kano
Kimanin mata sama da dubu daya ne suka gudanar da zanga-zanga a titunan Kano domin nuna damuwarsu kan cece-kucen da…
Read More » -
Yan bindiga a Zamfara sun kwashi mutane sama da 100 saboda kin biyan haraji
Najeriya – ‘Yan ta’addan da suka hana zaman lafiya a sassan jihar Zamfara dake Najeriya sun kwashi mutane sama da…
Read More » -
Ƴan bindiga na tursasa wa manoma biyan haraji kafin girbi a arewacin Najeriya
Manoma a yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce suna cikin halin tsaka mai wuya Sakamakon yadda ‘yan bindiga suke…
Read More » -
Dan keke Napep : Ya Tsinchi Naira Milyan Tara 9 Million Ya Maidawa Mai Shi a Jihar Yobe
A yau din nan majiyarmu ta samu wani Kyakykyawan labari wanda tabbas wannan matashi yayi abun bajinta da ya kamata…
Read More » -
Gwamnatin Kano ta tura ƙarin ɗalibai 50 karatu zuwa India
Kashi na biyar na dalibai 50 daga cikin dalibai 1,100 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar…
Read More » -
Dakarun tsaron Najeriya sun aika Ƴan ta’adda 99 barzahu,sun kama wasu 198 – Hedikwatar tsaro
Hedikwatar tsaron Najeriya DHQ ta bayyana cewa a cikin makon da ya gabata sojin Najeriya sun kashe ƴan ta’adda 99…
Read More » -
Kira ga yan kwankwasiyya – Abba hikima
Barista abba hikima yayi kira zuwa ga yan uwa yan kwankwasiyya akan cewa akwai wasu dabi’u da yake korar da…
Read More »









