Labarai

Na rantse da Allah Abba Gida-gida ya fi Gawuna tsoron Allah – Anas Abba Dala

Gidan rediyo freedom radio kano sun sake gayyatar mai fashin baki nan kuma dan jam’iyar NPP Anas bala dala da ke jihar kano inda anka zanta tashi akan yan takarar jihar kano tsakanin mai girma gwamna engr. Abba Kabir yusuf gwamna mai ci yanzu da kuma dan takarar jam’iyyar apc Dr. Nasiru Yusuf gawuna wanda shine kotun sauraren kara ta ayyana a matsayin halastancen gwamna da yaci zabe a jihar kano duba da cire masa kuri’a dubu dari da sittin da wani daga cikin kuri’un abba kabir yusuf.

Haka zalika kotun daukaka kara tace tabbas gawuna ne duba da cewa sun duba rigista jami’yar nnpp babu sunansa saboda haka ba dan jam’iyar nnpp bane .

Anas bala ya fadi dalilinsa na cewa abba kabir yusuf yafi gawuna tsoron Allah kamar yadda ya furta a cikin faifan bidiyo da ankayi fira da shi.

“Da farko inaso in fadawa al’ummar kasa gaba daya musamman jamian tsaro kano tayi zafi, muna rokon Allah muna ta wassalli Allah ya zamo gatan al’umma kano, Allah abba kabir yusuf bashi da kowa bashi da gata muna rokon Allah yayiwa abba kabir yusuf gata, Allah ya warware masa duk wasu masu kulle kullen da makirci ka zama gatansa ba dan hanlinmu da halin Annabi Muhammad (s.a.w).

“Wallahi billahilazi a’illahah illah huwa abba kabir yusuf yafi gawuna nagarta, ya fishi gaskiya, ya fishi tsantseni kuma ya fishi jin tsoron Allah.

Mutum ne wanda ya fito yace Allah wannan abu da nake nema idan ba alkhairi bane kada Allah ya bani Nasiru Yusuf gawuna ne yazo yayi wannan fa tashin farko Allah ya hana shi ya baiwa waninsa, amma yanzu fa wannan mutum shine yanzu ake zama ana kulle kullen kai kasan abun ba gaskiya bane, al’umma gari sun san ba gaskiya bane.

Amma yanzu da shi ake zaman kulle kullen ya za’a yi a kwace abin da ce ba alkhairi bane a mayar masa al’umma kano da wane zamu jarabu- inji anas bala.

Ga bidiyon nan ku saurari cikakkiyar hirar.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button