Labarai
-
Jahilci Ko Son Rai Ke Sa Wasu Cewa Bai Kamata Malamai Su Shiga Siyasa Ba – Prof Pantami
As sheikh farfesa Ali isah pantami ya zamu zantawa da gidan rediyon murya Amurika voahausa kenan kan yadda mutane suke…
Read More » -
Karancin mazajen aure ya sa mata a Nijar fara tallar kansu a kafafen sadarwa
Wani sabon abu ya bullo kai a kasar jamhuriyyar nijar inda zankadiyar budurwa ko kwalamar bazawara sakin wawa suke talla…
Read More » -
An yi facaka, an tsine wa kudi, an zabga watanda, an nuna isa da almubazzaranci a bikin zagayowar ranar haihuwar Akpabio, shekaru 61
Duk da tsananini matsin rayuwa da gwamnati mai ci ta jefa ‘yan Najeriya da rana tsaka a kasar nan sanadiyyar…
Read More » -
Kotun ƙoli ta sanya ranar Alhamis da za’a fara saurarin Shari’ar kano
Kotun Ƙoli ta sanya Alhamis din nan a matsayin ranar da za ta saurari shari’ar Zaɓen Gwamnan Jihar Kano. Daya…
Read More » -
Makarantar Haddar Al’quran mai suna “Tsangayar Sheikh Abdullahi Bala Lau” ta yaye dalibai sama da 30
Shafin jibwis Nigeria sun wallafa wata gagaru da walimar yaya dalibar da sunka haddata Alkur’ani mai girma wadda ya samu…
Read More » -
EFFC na bukatar majalisa tayi doka a kan masu zama attajirai dare guda a Najeriya
Sabon shugaban hukumar EFCC dake yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, Ola Olukayode ya bukaci majalisar dokokin kasar…
Read More » -
Farfesa Ali pantami ya baiwa Hafizai Mahaddata Alkur’ani Kyautar danƙararen motoci
Farfesa Ali isah pantami ya ji dadi sosai ziyarar da gwanayen hafizai mahaddata Alkur’ani mai girma sun ka kai shi…
Read More » -
Muhimman abubuwan Zuwaga masu Aure da masu niyyar aure maza da mata – Fatimah Chikaire
( kumin afuwa da wasu abunda zan faɗa a ƙasa) Yana da matuqar kyau da amfani kuna maganin infection kafun…
Read More » -
Dan adaidaita sahu ya samu kyautar dubu dari 100 baya ya maida naira miliyan 9 da ya tsinta
Wani direban babur mai ƙafa uku, Ali Bulama daga kauyen Jumbam a karamar hukumar Tarmuwa ta jihar Yobe ya samu…
Read More » -
Ƙaddara ce kawai ke samar da shugabanni irin Buhari A Nijeriya – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari a matsayin mai rikon amana, gaskiya da adalci da…
Read More »









