Labarai

An Sako Daliban Jami’ar Tarayya Dake Dutsin Ma

Hukumomin jami’ar tarayya da ke Dutsin Ma a jihar Katsina, sun tabbatar da kubutar da daliban da ‘yan bindiga suka sace watanni uku da suka gabata.

Shugaban jami’ar Professor Armaya’u Hamisu Bichi ne ya tabbatar wa DW kubutar da daliban, inda ya ce yanzu haka suna kan hanyar zuwa Abuja, ofishin mai bai wa shugaban kasa shawara kan tsaro, inda za a duba lafiyarsu. Daga bisani kuma za a hada su da iyayensu.

An Sako Daliban Jami'ar Tarayya Dake Dutsin Ma
An Sako Daliban Jami’ar Tarayya Dake Dutsin Ma

Wani labari : Labarin wata daliba mai ban tausai

 

Wata malama ce ake shiri da ita a talabajin ta kula da cewa akwai dalibar su da kullum a gincire take zama a kan kujera wani lokacin bata zuwa makaranta, idan ma ta shigo makaranta ba ta zama aji sosai.

Sai wata rana malama tace ke kullum baki zama aji sai yi mata fadan so kanka ta wuce sai wata rana kawai na yanke shawara na kirata nace shin ke miyasa baki zama aje kullum kuma baki zuwa makaranta, sai yarinya ta malama kenan hmmm bazaki gane ba.

Amma zan gayamiki amma sai daga ni sai ke a ofis dinki sai yarinya ta cire zanenta sai naga famfas, sai nace to me yake faruwa, tana cire fanfas din nan tsutsotsi ne ke fitowa wurin.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button