Labarai
-
Akwai bukatar a kama Buhari – Gudaji, mahadi shehu cikin wata hira ta musamman
A wata hira ta musamman da gidan jaridar Dclhausa na yi da gudaji kazaure da kuma mahadi shehu akan Emefiele,…
Read More » -
Nafi’u Saurayin Hafsat Ne: Ga yadda bincike ya tabbatar kan labarin Nafi’u da Hafsat
Majiyarmu ta samu wannan labari daga wani fitaccen marubuci a kafar sada zumunta ta Facebook M Inuwa MH inda ya…
Read More » -
Abokinsa Da Matarsa sunka hallaka shi har lahira
Wani matashi Nafiu Hafeez Gorondo dan asalin jihar Bauchi mazauni a garin kano Allah ya karbi rayuwarsa ta dalilin ana…
Read More » -
Hotuna da Bidiyo: Shagalin bikin Sadiq da Amarya Eva ƴar ƙasar Jamus
Wani matashi dan kasar Nijeriya mai suna Sadiq ya auri baturiya yar kasar jamus wanda tabbas abun yayi armashi sosai.…
Read More » -
Kyautar N35,000: Ka ci amanar mu, muna shan wahala – Ma’aikata ga Gwamnatin Tarayya
Kungiyar ma’aikata ta tarayya (FWF) ta koka da cewa an dakatar da biyan ƙarin albashin ma’aikata N35,000 da gwamnatin tarayya…
Read More » -
Ka gayawa Tinubu gaskiyar halin da Najeriya ke ciki – Fayemi ga Ganduje
Wani tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Kayode Fayemi, ya bukaci shugaban jam’kyyar APC, Umar Ganduje, ya sanar da shugaba Bola…
Read More » -
Yaudara ko ganganci : Matashi dan shekara 17 ya ɗirkawa bazawara ƴar 31 ciki a Kaduna
A yammacin jiya ne aka Kama wata bazawara da kai yara bayan kango don suyi amfani da ita ta biya…
Read More » -
Bayan sace sarki da fadawa 22, sun sungumi mai Shari’a a taraba
Yayin da al’ummar Jihar Taraba ke zaman zullumi da jimamin takaicin yadda ‘yan bindiga suka arce da wani basaraken jihar…
Read More » -
Masu magunguna a kasar Hausa ‘yan Damfara ne – Baba Impossible
Fitaccen masanin bokanci da tsubbace-tsubbacen nan Muhammad Tahar Baba Imposible, ya ce ‘yan damfara da masu magungunan bogi sune kaso…
Read More » -
Kuncin Rayuwa : Gwamnatin kano ku dubi Allah ku tsayar da wannan ɓarna kuɗi- Abba hikima
Lauyan nan na Kano, Abba Hikima Fagge, ya bukaci Gwamnatin Kano da ta duba Allah ta tsayar da aikin gadojin…
Read More »









