Labarai

Jerin jadawalin Farashin kayan Abinci Yake A wannan mako a wasu Kasuwanni a arewacin Nijeriya

Jerin yadda farashin Abinci yake a 10/01/2024 dake wasu kasuwannin jihar Katsina

Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 47,000 _ 48,000
2- Buhun Dawa – 40,000
3- Buhun Gero – 45,000 – 48,000 Dauro – 46,000
4- Buhun shinkafa – 88,000
5- Buhun Gyada ‘yar yawuri – 100,000 ‘yar Zamfara – 98,000 ‘yar Nijar 80,000
6- Buhun wake – 45,000
7- Buhun Waken suya – 41,000 _ 42,000
8- Buhun Alkama – 58,000
9- Buhun Garin kwaki- 49,000
10- Buhun Tattasai – 20,000
11- Kwandon Tumatur – 1,800
12- Buhun Dankali – 17,000 makani – 18,000
13- Buhun Albasa – 85,000

Kasuwar garin Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara ja – 46,000 Fara – 44,000
2- Buhun Dawa – 43,000 Fara – 45,000
3- Buhun Shinkafa – 85,000 shenshera – 38,000
4- Buhun Gyadar kulli – 84,000 kwankwasa – 21,000
5- Buhun Dabino – 85,000
6- Buhun Wake – 50,000
7- Buhun Waken suya – 41,000
8- Buhun Albasa – 65,000

Kasuwar garin: Funtua, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 47,000
2- Buhun Dawa – 41,500
3- Buhun Gero – 45,000
4- Buhun Alabo – 34,000
6- Buhun Shinkafa – 88,000 _ 100,000
5- Buhun Waken suya – 42,000
6- Buhun Wake – 66,000
7- Buhun Citta – 120,000
8- Buhun Tafarnuwa – 50,000
9- Buhun Danyar citta – 30,0000
10- Buhun Kamba – 60,000 masoro – 3,000

Kasuwar garin Ajiwa a Karamar Hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 50,500 2- Buhun Gero – 46,000
3- Buhun Dawa – 45,000
4- Buhun Shinkafa tsaba – 85,000
5- Buhun Gyada -90,000
6- Buhun wake – 60,000
7- Buhun waken suya – 44,000
8- Buhun Alabo – 30,000
9- Buhun Kwaki ja – 25,000
10- Buhun Tattasai – 27,000 solo – 13,000
11- Kwandon Tarugu – 20,000 solo – 15,000
12- Buhun Barkono – 35,000
13- Buhun Dankali – 22,000
Kasuwar garin Mararrabar Kankara a karamar hukumar Malumfashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 45,000 _ 47,000
2- Buhun Dawa – 41,500
3- Buhun Alabo – 28,000 4- Buhun Dauro – 43,000
5- Tiyar Kalwa – 1,200
6- Buhun Gyada tsaba – 1000,000
7- Buhun Garin kwaki – 37,000
8- Buhun Wake – 63,000
9- Buhun waken suya – 43,000
10- Buhun Tattasai – 26,000
11- Buhun Tarugu – 7,000

Kasuwar garin Mashi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 51,000
2- Buhun Dawa – 45,000
3- Buhun Gero – 47,000
4- Buhun Gyada tsaba – 77,000
5- Buhun Kalwa – 44,000
6- Buhun sobo – 25,000
7- Buhun Lalle – 23,000
8- Buhun wake – 68,000
9- Buhun waken suya – 46,000
10- Buhun tattasai – 25,500
11- Buhun Albasa – 55,000

Kasuwar garin Bakori, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 48,000
2- Buhun Dawa – 42500
3- Buhun Gero – 50,000
4- Buhun Dauro – 49,000
5- Buhun Shinkafa – 87,000 samfarera – 38,000
6- Buhun Wake – 60,000 _ 67,000
7- Buhun Waken Suya – 43,000
8- Buhun Tarugu – 22,000
9- Buhun Alkama – 54,000
10- Buhun Barkono – 34,000
11- Buhun Dankali – 15,000
12- Buhun Albasa – 60,000 _ 70,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button