Labarai
-
Matawalle Yayi Allah-Wadai Da Kalaman Dattawan Katsina Kan Cewa Ba Zasu Zaɓi Tinubu A 2027
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Mohammed Matawalle ya yi watsi da kalaman ƙungiyar dattawan…
Read More » -
Lefe : Abokan ango sun ƙarbo lefe daga gidan su amarya kwana Shidda kafin a daura aure
A cikin wannan yanayi da tsadar rayuwa da ake cikin Nijeriya da kuma rashin samun samarin aure wasu na nan…
Read More » -
Yan bindiga sun sace ƙawayen amarya fiye da mata 53 a jihar Katsina
Akalla mata yan kai amarya 53 ne yan bindiga suka sace a kan hanyarsu ta kai amarya a karamar Hukumar…
Read More » -
Maniyantan Nijeriya zasu biya naira miliyan Huɗu da dubu ɗari tara
Duk yadda Shugaban Hukumar Aikin Hajjin ta Najeriya (NAHCON), Malam Jalal Ahmad Arabi yaso kudin Hajjin Bana kada ya haura…
Read More » -
Labarin mahaifin mu da ya tara ‘certificate’ guba ɗari biyu da saba’in – Muhammad kiru
Wani matashin mai amfani da kafar sada zumunta ta Facebook mai suna Muhammad Ubale Kiru cikin ban tausai da kuka…
Read More » -
Abun takaici ne yadda wasu ke murna kan faduwar darajar Naira – Shettima
Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima, ya nuna rashin jin dadinsa game da martanin da wasu ‘yan Najeriya suka yi na…
Read More » -
Muna goyon bayan a raba kasar Nijeriya – shugaban gamayyar kungiyoyin matasan arewa
Shugaban ƙungiyar gamayyar kungiyoyin matasan arewa Ashiru shariff Natsura yayin da yake tattaunawa da manema labarai ya jadda goyon bayan…
Read More » -
Turkiyya ta kama mutum 7 da ake zargi ‘yan leken asirin Isra’ila ne
Hukumar leken asirin Turkiyya (MIT) tare da hadin gwiwar ofishin babban daraktan tsaron kasar sun yi nasara a wani samame…
Read More » -
Madallah : Saudiyya Ta Rage Kudin Aikin Hajjin 2024 —NAHCON
Hukumomin Saudiyya sun yi ragin kudin Hajji ga maniyyatan da za su sauke farali a bana, 2024. Hukumar Aikin Hajji…
Read More » -
Ƴan uwan Mahaifin ta suna son ɗaura auren ta da Ɗan bindigar daji
Wata matashiyar yarinya daga jihar katsina da ke yammacin arewacin Nijeriya da wasu ƴan uwan mahaifin ta suna don daura…
Read More »









