Labarai
-
Ayyiriri : Ƙungiyar zawarawa ta matan sojoji sun naɗa Buhari a matsayin uban ƙungiyar na jihar Katsina
Ƙungiyar zawarawa ta matan sojoji sun naɗa Buhari a matsayin uban ƙungiyar na jihar Katsina Tsohon shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu…
Read More » -
Wata mata ta haifi ƴan-shida bayan shekaru 13 da aure bata haihu ba
Wata ƴar kasuwa mai suna Precious Ifeanyi da ta yi aure shekara 13 da su ka gabata ta haifi ƴaƴa…
Read More » -
Wata sabuwa : Mijin Layla Othman Zai Maka Sadiya Marshall A Kotu
Mijin Layla Ali Othman, Yusuf Adamu Gagdi, ya yi barazanar maka kawarta Sadiya Marshall a kotu saboda bata wa matarsa…
Read More » -
Farashin Kayan Abinci A Kasuwannin Jihar Katsina yayi tashin gwauron zabi
A wannan makon farashin kayan abinci a kasuwanin jihar Katsina na cigaba da yin tashin gwauron zabi wanda hakan ke…
Read More » -
Mayar da wasu ɓangarori na CBN zuwa Legas yana da illa a kan tattalin arzikin Nijeriya – Ahmad Ganga
Wani matashi fitaccen marubuci kuma dan jam’iyar APC Ahmad Ganga yayi wannan sharhi akan wannan babba illar da tattalin arziki…
Read More » -
Akan ruwan rijiya makociya ta gutsere mata dan yatsa da cizo
Wannnan mata da kuke gani tana zaune a kaduna jihar kaduna da ke arewacin Nijeriya tana zaune a tudun wada…
Read More » -
Wani Malamin Firamare Ya Rataye Kansa A Jihar Kano
Rahotanni daga jihar Kano na cewa wani mutum mai suna Nuruddeen ya rataye kansa a unguwar Gadon Kaya da ke…
Read More » -
Ba zan iya samun kamarki ba a rayuwa ba – Mijin Lailah Othman
A yau ne lailah othman take murna zagayowar ranar haihuwar na shekara 38 a duniya shine mijinta ya aika mata…
Read More » -
Masu Adawa da komawar Wani Reshen CBN, Da FAAN, Zuwa Legas Kuskure ne – VP Shettima
Mataimakin Shugaban ƙasar Najeriya Sanata Kashim Shettima ya soke masu adawa da matakin da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka na mayar…
Read More » -
Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sojoji sun tarwatsa sansanin ƴan bindiga tare da ceto mutane 35 da suka yi garkuwa da su a jihar Katsina
Rundunar sojin Najeriya a jihar Katsina sun ceto mutane 35 daga hannun ƴan bindiga waɗanda aka sace garin Tashar Nagulle…
Read More »









