Labarai
-
Kotu ta tasa ƙeyar Murja kunya zuwa gidan yari
Rundunar Hisbah ta Kano ta ce ta kama ƴar TikTok din nan Murja Kunya tare da saurayinta bisa laifin wallafa…
Read More » -
Hauhawar Farashin Kaya mafi muni da ya addabi Kasar Zimbabuwe
A shekarar 1980 ƙasar Zimbabuwe ta sami ƴancin kai daga hannun Birtaniya. A lokacin sai kana da dalar amurka $1.6…
Read More » -
Hisbah zata gurfanar da murja kunya a gaban kotu
Shugaban Hukumar Sheikh Aminu Daurawa ya tabbatar wa TRT Afrika Hausa cewa za a gurfanar da ita ne kan tuhume-tuhumen…
Read More » -
Ƴan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari A Kan Hanyar Batsari Zuwa Jibia A Jihar Katsina
Lamarin tsaro ya zamo babba barazana da tashin hankali a arewacin Nijeriya da rai bai zamo komai ba duba da…
Read More » -
Soyayya ko Ƙiyayya: Amarya Ta Yi Wa Mijinta Yankan Rago
Wata sabuwar amarya mai suna Aisha Aliyu da ke kauyen Nasarawa a Karamar Hukumar Lapai a Jihar Neja, ta yi…
Read More » -
Matsin rayuwa da talauci da ake nijeriya ba laifin Tinubu ba ne – Sunusi Lamido
Mai martaba tsohon sarkin Kano, kana kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Malam Sunusi Lamiɗo Sunusi ya bayyana cewa…
Read More » -
Duk da matsin tattalin arziki, IMF ta buƙaci Nijeriya da ta cire tallafin wutar lantarki
Hukumar Bada Lamuni ta Duniya, IMF, ta buƙaci gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu da ta cire tallafin wutar lantarki gaba…
Read More » -
Abubuwan da suka haifar wa duniya tsadar rayuwa a halin da ake ciki
Tsadar rayuwa wata matsala ce da ke neman zame wa duniya wata babbar barazana. Inda ƙasashen duniya da dama ke…
Read More » -
Fitaccen Malamin Addini Ya Fadi Kasar da zata lashe kofin Afcon
Shahararren Fasto, Dakta Kan Ebube Muonso ya yi hasashen kasar da za ta lashe gasar AFCON a gobe Lahadi 11…
Read More » -
Labari mai daɗi: Jami’an tsaro na KSCWC sun tarwatsa dabar kasurgumin dan bindiga Ɗangote, sun hallaka yaransa 15 a jihar Katsina
Jami’an tsaron al’umma ƴan-sakai “Katsina Community Watch Corps” na ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina sun tarwatsa dabar kasurgumin ɗan…
Read More »









