Labarai

Farashin Abinci ya fara sauƙi a wasu kasuwannin a arewacin Nijeriya

Advertisment

Alhamdullahi Farashin kayan abin ya  karye sosai wanda tabbas wannan labari, labari mai daɗi duba da yadda farashin abinci yake tashin gwauron zabi a Nijeriya amma yanzu wannan jerin farashin kayan abinci na wannan mako akwai sauki sosai.

Kasuwar garin Charanci, ga yadda farashin sa yake kamar haka

1- Buhun Masara – 54,000_ 59,000
2- Buhun Dawa ja – 44,000 _ 46,000 Fara – 42,000 – 44,000
3- Buhun Gero – 48,000 – 52,000
4- Buhun Wake – 80,000 _ 86,000
5- Buhun waken suya – 52,000 _ 54,000
6- Buhun Gyada tsaba – 100,015 mai bawo – 24,000 _ 26,000
7- Buhun Alabo – 52,000

Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 61,000 ja – 61,500
2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 50,000 ta gida 47,000 farfara – 47,000
3- Buhun Alabo – 40,000
4- Buhun Gyadar kuli – 65,000 kwankwasa – 28,000
5- Buhun Shinkafar gona – 85,000 kwankwasa – 28,000
6- Buhun Kalwa Mai gari – 42,000 wankakka – 47,000
7- Buhun Dabino – 100,010
8- Buhun Wake manya – 57,000 kanana – 48,000 ja – 49,500
9- Buhun Waken suya – 48,000
10- Buhun Tattasai kauda – 43,000
11- Buhun Tumatur kauda- 50,000
12- Buhun kanwa – 17,000
13- Buhun Barkono – 40,000

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara fara – 58,000 Ja – 58,000
2- Buhun Dawa – 48,000 _ 50,000
3- Buhun Gero – 52,000
4- Buhun Dauro – 52,000
5- Buhun Gyada ja – 98,000 Fara – 1000,000 Mai bawo – 27,000

6- Buhun Shinkafa tsaba – 100,015 shanshera – 48,000 ta tuwo – 122, 000
7- Buhun Wake – 83,000 ja – 90,000
8- Buhun waken suya – 56,500
9- Buhun Dankali – 15,000 makani – 26,000
10- Buhun Kubewa busassa – 35,000
11- Buhun Tarugu – 42,000 solo – 25,000
12- Buhun Tumatur kauda – 30,000
13- Buhun Albasa – 50,000 kwando – 15,000
14- Buhun Alkama – 55,000
15- Buhun Dabino – 140,000
16- Buhun Aya manya – 55,000 kanana – 52,000

Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara fara – 56,000 ja – 56,000
2- Buhun Dawa -51,000
3- Buhun Gero – 56,000 Dauro – 56,000
4- Buhun Shinkafa Babban buhu – 100,000 ta tsakiya – 120,000 karama – 96,000 shenshera – 47,000 ta tuwo – 120,000
5- Buhun Gyada – 100,010
6- Buhun Wake – 81,000 _ 82,000
7- Buhun Waken suya – 55,000
8- Buhun Dabino – 130,000
9- Buhun Tattasai solo – 30,000
10- Buhun Tarugu – 25,000
11- Buhun Barkono – 40,000
12- Buhun Garin kwaki – 52,000
13- Buhun Alabo – 55,000 Dan dutse – 50,000 Dan kano – 57,000
14- Buhun Taki yuriya – 34,000

Kasuwar garin ‘Yantumaki a karamar hukumar Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 57,000
2- Buhun Dawa – 49,000
3- Buhun Gero – 54,000
4- Buhun Dauro – 55,000
5- Buhun Gyada mai bawo – 22,000 tsaba – 76,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 98,000 shanshera – 42,000
7- Buhun Wake – 76,000
8- Buhun waken suya – 54,000
9- Buhun Ridi – 138,000
10- Buhun Alkama – 54,000
11- Buhun Kalwa – 54,000
12- Buhun Tattasai solo – 12,000
13- Buhun Tarugu solo – 30,000 Babban buhu – 45,000
14- Kwandon Tumatur – 3,500

 

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

Buhun Masara – 56,000
2- Buhun Dawa – ja – 48,000 Fara – 48,000
3- Buhun Gero – 52,000
4- Buhun Dauro – 52,000
5- Buhun Shinkafa – 100,012 Shanshera – 40,000
6- Buhun Gyada – 100,010 Mai bawo – 28,000
7- Buhun Ridi – 150,000
8- Buhun wake – 80,000
9- Buhun waken suya – 54,000
10- Buhun Dankali – 25,000
11- Buhun Tattasai kauda – 85,000 danye – 15,000
12- Buhun Tarugu solo – 3,500
13- Kwando Tumatur kauda – 50,000
14- Albasa Dauri – 5,000
15- Buhun Barkono – 48,000
16-;Buhun Aya manya – 50,000 kanana – 45,000
17- Buhun Dabino – 135,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button