Labarai
-
An Ninka Farashin Wutar Lantarki Sau 3 A Najeriya
Waɗanda ke karkashin tsarin Band A ne ke samun wutar lantarkin ta sa’o’i 20 a kullum. A wani taron manema…
Read More » -
Farashin man Disil a Nijeriya ya sauka zuwa N1,225 kan kowace lita bayan kamfanin Dangote ya fara sayarwa
A ranar Talatar da ta gabata ce matatar mai ta dala biliyan 20 ta fara fitar da man dizal zuwa…
Read More » -
Ƴan bindiga sun sace mutum 26 a ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina
Ƴan bindiga ɗauke da makamai sun yi awon gaba da mutum 26 a garin Ƙasai da ke ƙaramar hukumar Batsari…
Read More » -
Shin ya hallata na fara biyawa mahaifiyata hajji kafin ni ?- sheikh Isa Ali Pantami
Assalamu alaikum warahamatullah domin tun ina yaro nake da burin kai mahaifiyata aikin hajji, malam tambaya ta ice shin ya…
Read More » -
Sanadiyar sholisho ya aika ɗan uwansa barzahu
A koda yaushe illa da munin shaye shaye yana kara nuna balai ga al’ummar mu musamman a arewancin nijeriya inda…
Read More » -
Hajjin Bana : Gwamnan kebbi ya baiwa kowane mahajjaci Miliyan 1 cikon kuɗin hajji
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce ta amince da bayar da tallafin Naira biliyan 3.34 ga maniyyata 3,344 da ke son…
Read More » -
‘Tsabar zubar da mutunci ne ‘yan Najeriya su dinga bin layin karɓar tallafi’
Babban limamin Cocin Katolika ta Sakkwato Matthew Hassan Kukah ya soki lamirin tsarin da ake bi wajen raba tallafin rage…
Read More » -
Matasa sun daka wawa a rumbunan ajiyar abinci tare da kwashe buhuhuna a Kebbi
Wasu mazauna jihar Kebbi sun kai hari a wasu rumbunan ajiyar abinci na gwamnati da ke unguwar Bayan Kara a…
Read More » -
Waccan fatawar ta Malam Ibrahim Khalil ta kusa kama da halarta shan taba – Muhsin Ibrahim
A dokar duniya ana rubuta cewar “ma su shan taba za su mutu da wuri” ko makamancin haka a kwalinta.…
Read More » -
An Fara Tura Tallafin Naira 50,000 Na FG Presidential Palliative Grant Ga Wanda basuyi ba, ga yadda ake Verification
Shirin FG Presidential Palliative Grant naci gaba da gudana a yanzu haka an fara tura naira 50k ga wadanda sukayi…
Read More »









