Labarai
-
Kamfanin MTN Sun Bude Shafin Bayar Da Tallafi Da Kuma Horo
Gidauniyar MTN Nigeria ta sake kaddamar da shiri mai taken Y’ellopreneur Initiative a shekarar 2022. A mataki na daya, ‘yan…
Read More » -
APC ta dakatar da shugabar mata ta jam’iyyar a jihar Kaduna Maryam Mai Rusau
An dakatar da Maryam Mai Rusau daga jam’iyyar APC bayan hirarta da DCL Hausa Maryam Mai Rusau dai ita ce…
Read More » -
Mata su sha maganin ƙara girman mama “Nono” da mazaunai “Duwawu”don birge mazajensu hala ne – Sheikh Ibrahim Khalil
Halak ne Mata su nemi maganin kara girman Mama da Mazaunai don birge mazajensu ta hanyar amfani da maganin da…
Read More » -
Daliban jami’ar Alqalam Katsina sun maka ta kotu
Wasu daliban jami’ar nan mai zaman kanta da ke Katsina, Alqalam University, su uku sun garzaya kotu, inda suke neman…
Read More » -
Bilitin halal ne a Musulunci- sheikh Ibrahim Khalil
Shugaban Majalisar Malaman Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya ce Bilitin halak ne a Musulunci a wata zata zantawa da gidan…
Read More » -
Gwamnan Bauchi sanata bala ya biya rabin cikon kuɗin alhazzan jihar bauchi
Biyo bayan karin kudi da anka samu daga hukumar kula da alhazzai ta kasa NAHCON ta sakar a makon da…
Read More » -
Gwaman Rivers Siminalayi ya biyawa maniyyata dukan cikon kuɗin hajjin bana 1.9 miliyan
Gwamnan jihar Rivers a kudancin Najeriya, Siminalayi Fubara, ya biya wa maniyyata aikin Hajjin bana daga jihar cikon naira miliyan…
Read More » -
Saukar farashin Dala, farashin kayan abinci ma na sauka a wasu sassan arewancin Nijeriya
A makon nan dai an sayi buhun masara a kasuwar Mile 12 International Market dake Lagos an sayi buhun masara…
Read More » -
An yanke wa Sarkin ‘yan kirifto hukuncin shekaru 25 a gidan yari
Wata kotu ta yanke wa Sam Bankman-Fried Sarkin ‘yan crypto zaman gidan yari na shekaru 25. Bankman-Fried fitaccen ɗan kasuwa…
Read More » -
Sojojin Najeriya sun kashe ‘ƙasurgumin ɗan fashi’ Junaidu Fasagora
Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Zamfara domin yaƙar ta’addanci sun kashe shahararren jagoran ƴan bindiga mai suna Junaidu…
Read More »









