Labarai
-
Babban bakin Najeriya CBN ya ƙara korar wasu ma’aikata 50
A ranar Litinin din da ta gabata ne Babban Bankin Nijeriya, CBN ya kori karin wasu ma’aikata guda 50, lamarin…
Read More » -
Ba’a ga watan sallah ƙarama ba a Nijeriya – Sarkin Musulmi
Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce ba a samu ganin jinjirin…
Read More » -


Ana zargin wani matashi da aika kannensa mata biyu lahira da Muciya
An shiga ruɗani yayin da aka yi zargin wani matashi da kashe ƙannensa mata su biyu a unguwar Hausawar Mandawari…
Read More » -



Fadar Sarkin Musulmi ta ce a fara duban watan sallah gobe Litinin
Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya buƙaci al’ummar Musulmin ƙasar su fara duban…
Read More » -


El-Rufai Ya Shirya Yin Fada da Gwamnatin Shugaba Tinubu
Watanni takwas bayan da majalisar dattawa ta ki amincewa da shi, rahotanni sun ce tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai,…
Read More » -


Na biya G-fresh Al’ameen maƙudan kudi ya sake ni, Babu aure ni da shi – Sadiya Haruna
Idan baku manta an dade ana dambarwa aure tsakanin Al’ameen G-fresh da sayyada sadiya haruna wanda har abun yaje har…
Read More » -


Za mu sake kara farashin lantarki - Gwamnatin Najeriya
Kwanaki biyu bayan da Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya ta amince da karin farashin lantarki ga kwastomomin da…
Read More » -


Budurwa Yar Shekara 14 Ta rasa ranta A Dakin Otal
Lamarin ya faru ne a ranar Laraba, yayin da yarinyar da suka kebe da saurayinta mai suna Lucky Okubo, a…
Read More » -


Farashin ruwan roba zai tashi sakamakon karin kuɗin wutar lantarki – ATWAP
Kungiyar masu samar da ruwan roba ta ƙasa, ATWAP reshen Ogun, ta koka kan karin kashi 300 na kudin wutar…
Read More » -


Ƴan bindiga sun ƙona motar Ƴan kasuwa dauke da kudi a jihar Katsina
Wasu ‘yan bindiga da ba a tabbatar da adadinsu ba, sun banka wuta ga wata mota kirar Golf da ke…
Read More »
