Labarai
-
Gwamnatin Taraiya ta dawo da tallafin mai – Shugaban kamfanin Rainoil
Shugaban Kamfanin mai na Rainoil, Gabriel Ogbechie, ya yi ikirarin cewa gwamnatin tarayya ta dawo biyan tallafin man fetur sakamakon…
Read More » -
Yan bindiga sun kashe Mai Unguwa, sun kona gidaje, sun yi garkuwa da mutum 20 mata da ƙananan yara a jihar Katsina
Wasu ‘yan bindiga sun kai a garin Na-Alma a yankin karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina, inda suka hallaka mai…
Read More » -
Na hango za a kara shiga wahala a Nijeriya – Primate Ayodele
Shugaban cocin INRI Evangelical Church, Primate Ayodele ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da ya canza salonsa na farfado da…
Read More » -
Amurka ta ce babu yaki tsakaninta da Iran
Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da Firaiministan Isra’ila Benjamin Netanyahu cewa Amurka ba za ta shiga martanin da Isra’ilan…
Read More » -
Yan bindiga sun buɗe ma mota ɗauke da fasinjoji wuta a jihar Katsina
Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun bude wa wata mota ƙirar Golf mai dauke da fasinjoji fiye da mutum…
Read More » -
Iran ta ƙaddamar da hare-haren ramuwar gayya a Isra’ila
Iran ta ƙaddamar da hare-hare a Isra’ila ranar Asabar da tsakar dare, inda ta harba jirage marasa matuƙa da makamai…
Read More » -
PDP da APC Duk Kanwar Ja Ce – Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa APC da PDP…
Read More » -
Akwai bashin yi wa Shugaba Tinubu biyayya da ɗa’a kan kowane ɗan Najeriya’ – Shettima
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, ya duƙufa ka’in-da-na’in wajen samar da ayyukan raya…
Read More » -
Rage farashin man fetur Daga matatar mu zai taimaka wajen rage hauhawar farashin kayayyaki – Aliko Dangote
A jiya ne Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya jaddada cewa da zarar matatar mai ta Dangote ta…
Read More » -
Buhari Ya Fadi Hanya 1 da ‘Yan Najeriya Za Su Samu Sauki
Yayin da ake ci gaba da bukukuwan salla karama, tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya al’ummar Musulmai murna Buhari…
Read More »









