Labarai
-
Na yafewa G fresh lefe da sadaki idan ya amince da soyayya ta – Hajiya Khadija
Wata ma’abuciya mai harka manhajar titkok hajiya khadija wadda anka fi sani da lady asiwaju amma a can baya ita…
Read More » -
Yan bindiga sun kai hari a kauyen ‘Yarmalamai sun yi garkuwa da mutum 80 mata da kananan yara a Katsina
Akalla mutane 80 wanda galibinsu Mata be da kananan yara ake far-gabar ’yan bindiga sun yi garkuwa da su a…
Read More » -
Harin Masallaci: Mutum 7 sun rasu da matashi ya cinnawa wuta a kano
Mutanen da suka rasu a wutar da ake zargin wani matashi ya cinna wa masallaci a jihar Kano sun ƙaru…
Read More » -


Kano: ‘Yan Sanda sunyi nasarar kama matashin da ya cinna masallata wuta suna tsaka da Sallah
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi da ake zargi da cinnawa wasu mutane Wuta, a…
Read More » -



Rashin Imani : Matsahi ya bankawa Mutane Wuta Suna Sallar Asuba A Masallaci a Kano
Ana tsaka da Sallar Asuba a safiyar Laraba a masallacin ne mutumin ya zuba musu fetur ya kyasta wuta sannan…
Read More » -


Ƙuncin Rayuwa : Jibwis ta nema A fara Alkkunut A Najeriya
Shugaban kungiyar Jama’atu a Jihar Gombe, Injiniya Salisu Muhammad Gombe ne ya bada sanarwar hakan Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa…
Read More » -


Matar Aure ta hallaka mijinta ya rasa ransa saboda yawan saduwa “Jima’i”
Wata matar aure mai shekaru 29 mai suna Torkwase Kpile ta daba wa mijinta wuka har lahira, bayan gardama ta…
Read More » -


Neman taimako : Mata mai shekaru 46 ta haifi ƴan-huɗu
Wata Malamar makarantar sakandare, Sabina Mamah ta haifi ƴaƴa huɗu rigis bayan shekaru 14 da yin aure. Sai dai kuma…
Read More » -


Bidiyo: An kama wani matashi yana kokarin tayar da bom a bakin banki a jos
Ya daura bama-bamai a kunkuminsa, yaje wani banki a Jos zai tarwatsa mutane asirinsa ya tonu, yanzu yana hannun ‘yan…
Read More » -


Boka ya mallake ta : Taje wajen boka neman maganin mallakar Maza, ya gamsar da ita
Wata budurwa ne Musulma mai karancin shekaru kyakkyawan na gaban misali, iyayenta sun tura ta karatu a Kwaleji, anan ta…
Read More »

