Labarai
-
Na fita daga garin kano, amma bazan daina tiktok ba – murja kunya
Shahararriyar yar tiktok murja Ibrahim kunya wanda anka fi sani da yagamen ta yi firar farko da yan jarida tun…
Read More » -
‘Yan bindiga sun hallaka mutane 40 a wani ƙazamin hari da sun ka kai a plateau
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ƴan bindiga sun kai hari kauyen Zurak da ke gundumar Bashar a karamar hukumar Wase…
Read More » -
Rashin tsaro : An Sace Mutane 20 A Abuja
Mutum daya na samun kulawa a asibiti sakamakon raunin harbi a yayin musayar wuta Wasu ’yan bindiga masu satar mutane…
Read More » -
Munyi nadamar tsayama murja a kotu – lauyoyin murja kunya
Lauyoyin da ke kariyar murja kunya a shari’ar da hukumar hisbah na kai ƙarar shahararriyar yar tiktko labarin da ya…
Read More » -
Garin da maza basa auren macen da ta wuce sakandare a jihar Kano
Na yi imani cewa duk yayin da lokacin aurena ya yi Allah zai kawo min miji. Tun da dadewa aka…
Read More » -
Yanzu Yanzu : shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi da muƙarabansa sun rasu a hatsarin jirgi
Kamar yadda muke samun rahoto daga wani ma’aboci amfani da kafar sada zumunta fitaccen marubucin akan al’amaran rashin tsaro a…
Read More » -
Ƙaddara ko Rashin Imani. : Ya yanka yarinya yar shekaru 4 har sai da ta rasu, bayan garkuwa da ita
Rundunar yan sanda jihar kaduna ta cafke wani matashi mai suna abdulaziz idris da ake zargi da yiwa yarinya yar…
Read More » -
Kishi kumallon mata : Amatya ta ƙone hannayen ‘ya’yan kishiyarta biyu
Ƴansanda sun cafke Rachel Geoffrey mai shekaru 23 bisa zarginta da laifin ƙona hannun ƴaƴan uwargidanta biyu a jihar Adamawa…
Read More » -
Sojojin Najeriya sun hallaka ƴan ta’adda 227 tare da kame 529 cikin mako ɗaya
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe Ƴan ta’adda 227 tare da kama wasu 529 yayin wasu samame da…
Read More » -
Ba zamu yafewa wanda ya banka mana wuta muna Sallah ba cewar Wadanda aka kona
Mutum 13 ne suka rasu wanda aka bankawa wuta a Masallaci suna Sallar Asubah. Matshin da ya cinna wuta a…
Read More »









