Bidiyo: An kama wani matashi yana kokarin tayar da bom a bakin banki a jos


Ya daura bama-bamai a kunkuminsa, yaje wani banki a Jos zai tarwatsa mutane asirinsa ya tonu, yanzu yana hannun ‘yan sanda
Matashin yayi kokarin tayar da bam ne a jiya litanin a bakin bakin UBA da ke dadin kowa a garin jos


Hakika Allah Ya takaita faruwar wani mummunan al’amari jiya a birnin Jos, watakila da yanzu labari marar dadi muke ruwaitowa daga garin, saboda abinda makiya Musulunci suke jira kenan ya faru su cutar da ‘yan uwa
Allah Ka tona asirin ‘yan ta’adda da masu daukar nauyin ta’addanci a tsakanin mu
Ga bidiyon nan.
Jos-In
This guy was caught today, May 13th, 2024, at UBA Bank, Dadin Kowa, Jos. He was attempting to detonate a bomb on the premises, but thankfully, he was apprehended.More details will be provided soon… pic.twitter.com/qREiDf3zNK
— 4wardwego ???? (@4wardwego) May 13, 2024