Labarai

Na fita daga garin kano, amma bazan daina tiktok ba – murja kunya



Shahararriyar yar tiktok murja Ibrahim kunya wanda anka fi sani da yagamen ta yi firar farko da yan jarida tun farko bayar da ita beli da ankayi akan Shari’ar ta da hukumar hisbah jihar kano.

Murja kunya ta wallafa wasu bidiyo na wakokin ta wanda take a cikin sitidiyo tana waka wanda ana sa ran yan kwana kin nan ta fitar da su.

Murja kunya dai daga cikin sharuddan belinta shine an haramta mata amfani da soshiyal midiya har sai an kamala sharia kwatsam sai ga zafaffan hotuna da bidiyo ta fitar wanda har ya sanya lauyoyin murja kunya sunkayi dana kamar yadda munka kawo muku rahoto hirar da ankayi da su.

Amma kuma hamzari ba gudu ba a cikin wannan firar da ankayi murja kunya ta bayyana cewa lauyoyin ta ne sun kace

“Lauyoyina ne suka ba ni izinin ci gaba da hawa TikTok – inji Murja Kunya”

Ku saurari hirar da ankayi da murja kunya kai tsaye a cikin wannan faifain bidiyo.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button