Labarai

Bidiyo : Bayyanin Daga bakin Wanda sunka Kashe Abba Abey wanda Tsohuwar Budurwarsa Na Hada baki Anka kashe shi

Advertisment

Jami’an tsaron Ƴan Sanda sunyi Nasarar chafke wadanda suka kashe Abba Abey, daya daga cikin hadiman tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Senator Alu wamakko.
Har kasar Niger suke zuwa suna kidnapping suna kashe mutane
Allah ya kawo mana ƙarshen wannan Ibtila’in Amin.
Ga bidiyon kasa sai ku kalla

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button