Labarai
Bidiyo : yanzu yanzu an sace mata 60 An kashe maza 40
Innalillahi Wa’inna alaihi Raju’un Allah yayi mana sauki wannan al’amari da yake adabarmu amen.
Labari na biyu kuma shine wani barawon banki ne ya shiga hannu a jahar Katsina dake Nigeria wanda zakuji cikakken bayyani kowane labari a cikin faifan wannan bidiyo dake kasa.