Labarai
-
Banga Wanda Yakai Shugaban Kasa Buhari Gaskiya A Nigeria Ba – cewar Rarara
Fitaccen mawakin siyasa a Nigeria daga masana’antar fina finan Hausa ta Kannywood dan asalin jihar Katsina, Dauda Adamu Kahutu Rarara…
Read More » -
Za a bude layukan wayoyin salula a Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle, ya ce nan da ranar Talata za a bude layukan wayar salula a fadin…
Read More » -
Ƴan ƙato-da-gora sun kama ɗan Boko Haram 1, sun hallaka 3 a hanyar Maiduguri-Damaturu
Gamaiyar jami’an tsaro na sa kai, CJTF, waɗanda a ka fi sani da ƴan-ƙato-da-gora da su ke taimakawa sojoji yaƙi…
Read More » -
Jami’an Yan sanda sunyi Nasarar Kashe Yellow Magaji (Arushe) Gawurtacen Dan bindiga (hotuna)
A yanzu nan majiyarmu ta samu labarin kashe wani Gawurtacen dan bindiga wanda ake kira da yellow magaji arushe wanda…
Read More » -
Ƴar shekara 18, Aisha Dalil ta lashe gasar rubutu ta BBC Hausa
Aisha Dalil, ƴar shekara 18 ce ta lashe gasar rubutu mai taken Hikayata da BBC Hausa ke shiryawa duk shekara.…
Read More » -
Bayan aure, Malala Yousafzai ta kammala karatun digiri a jami’ar Oxford (hotuna)
Bayanan da DCL Hausa ta samu na nuni da cewa mai gwagwarmayar neman ƴancin mata Malala Yousafzai ta kammala karatun…
Read More » -
A Raba Aurenmu Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma – cewar Amarya
Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati ɗaya da yin bikinsu. Lamarin dai ya…
Read More » -
‘Yan Arewa munafukai ne sun yi shiru saboda Musulmi dan Arewa ne yake mulki – Aisha Yesufu
Yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta yi wa ‘yan arewa wankin babban bargo ciki har da wasu masu yi mata tsokaci…
Read More » -
[Bidiyo] Jawabin Fatima Lawal Da ke Kai wa Yan Bindiga harsashi Daga Sokoto zuwa Zamfara
Ku saurari jawabin Fatima Lawali, matar da ke kai wa ‘yan bindiga harsashi a Zamfara Jami’an tsaron hadin gwiwa sunyi…
Read More » -
Wuff ! Ba karamin kaunarta nike ba, Matashin da ya auri Ba-Amurkiya ‘yar shekara 70 (hotuna)
Matashi mai suna Bernard Musyokiya bayyana irin mahaukacin son da yake yiwa matarsa Deborah Jan Bernard Musyokiya dai dan shekara…
Read More »
