Labarai
[Bidiyo] Jawabin Fatima Lawal Da ke Kai wa Yan Bindiga harsashi Daga Sokoto zuwa Zamfara
Advertisment
Ku saurari jawabin Fatima Lawali, matar da ke kai wa ‘yan bindiga harsashi a Zamfara
Jami’an tsaron hadin gwiwa sunyi Nasarar cabke wata Mata Mai shekaru 30 dauke da Bindiga kirar Ak 47 da harsasai masu yawa wadanda takeyin Safara ga wani Dan’ta’adda Mai Suna Ado Aleiro.
Zakuji irin yadda wannan mata take da ‘ya’ya takwas amma take wannan ta’addanci daga garin Gada na jahar Sokoto zuwa Zamfara .
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo ku saurara.
https://m.youtube.com/watch?v=Xn1gnUr9NRk&feature=youtu.be