Labarai

Wani Jami’in Dan Sanda Kirista ya Karbi Musulunci A Kano

Wani Jami'in Dan Sanda Kirista Ya Karbi Musulunci A KanoMasha Allah alhamdulillahi a yau musulunci ya samu karbuwa Allah ubangiji ya sanya shi cikin musulmai Nagari , Allah ya albarkaci musulunci da aikinsa ya sanya shi jama jikadan musulunci.
A yau Alhamis wani jami’in tsaro daga ofishin ‘yan sanda na Jakara dake birnin Kano yazo da kansa ya bukaci shiga addinin muslinci ba tare da tirsasawa ba ya karbi kalmar shahada, kuma ya bukaci suna irin na Sahabin Manzon Allah (SAW) wato Sayyadina Abubakar.
Daga Harisu Abdulkadir Anini.
Wani Jami'in Dan Sanda Kirista Ya Karbi Musulunci A Kano Wani Jami'in Dan Sanda Kirista Ya Karbi Musulunci A Kano

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button